fasaha

[KO KASAN YANDA AKE HADA SABULU NA WANKA KO WANKI]

Sponsored Links

Barka da zuwa wanan shafin namu mai albaraka .

Yau ma haka mun zo mu ku da wani saban topic Wanda da mutane da yawa sun Riga da sun San shi wasu kuma basu San shi ba.

                          Gabatarwa 

Daga naku 

musa s zage

  Yanda ake hada sabulun wanka da na wanki Da farko saika nemi wadan nan abubuwa da zan baiyano maka /miki.

SINADARAN DA AKE NEMA DOMIN HADA SABULUN WANKI:

1- Castic soda: ita wannan wato castic soda {shine tushen sabulu} ana bukatar ta Awo ko ukku(3).

2- Soda ash: shi wannan sinadarin wato soda ash yana sa kumfa kuma ana bukatar ko Awo daya(1) ne.

3- Silket : shi za’a sa Awo biyu bisa takwas(2/8) ne shi yana hade sinadarai ne.

4- Colour (kala): kala ita za’a zuba ta ne yadda ake son abun ya kasance ne amma fa kar wadda take narkewa a cikin mai.

5- Sitati:  anan ana bukatar Awo Daya bisa tawas(1/8) ne (yana taimakwa wajen kumfa).

6- Turare : shima kusan kala- kala ne ana sa shi yadda ake son sabulun  ya kasance da kanshi.

7- P.k oil: ko kuma a hausance maganin cinda zugu, ana bukatarAwo shidda (6).

8- Salfet (sulphate): shima kusa ana bukatar  Awo Daya bisa takwas(1/8) shima (yana taimakwa wajen kumfa).

    1- Na farko

Da farko za’a awna keji ukku (3) na ruwa sannan sai a gauraya shi da keji daya(1) na kastic soda har tsawon awa ashirin da hudu(24).

– Na Ukku:

Bayan awa ashirin da hudu(24), dauki awon hadirometer a cikin ya bada daidai dad a 1275, idan ya wuce 1275 yana nuna cewar ruwa yayi yawa sai a kara dan garin kastic soda don lambar tai daidai ta, idan kuwa ya kasa to yana nuna cewar abin sinadarin yayi karfi da yawa sai a kara dan ruwa ta yanda za’a samu daidai da 1275.

  4- Na Hudu:

Yi amfani da yadda kai a sama ma Satati.

kai tsaye ko na tare  da website din musaszage.com.ng ne wanda yake kawo muku  inda ake koyon abubuwa daban daban daga masana da dama a cikin harshen hausa musamman sana’oi don dogaro da kai dana abin da ya shafi ɓangaren fasaha da ma sauransu Domin kasancewa damu kana iya Rubuta musa s Zage SIte a Google don samun sabbin rubuce – rubucenmu.

                    YADDA AKE HADA WA

1.  Auna awo shida na man P.K.O ko M.Y,C sannan sai a sa kala yadda ake so a ciki, sai a motsa har sai ya motsu sosai sannan sai a tace.

2.  Idan man mai daskarewa ne (kamar konturola, P.K.O da sauransu ), dan narkeshi akan wuta kadan sai a juye shi a cikin abinda zaay hadin a ciki.

3.      Sa kastic soda awo ukku(3) a motse da soda ash awo daya(1) a ciki sannan a motes soda ash awo daya a ciki.

4.  Sai Sitati  awo daya bisa takwas 1/8 a motse, sannan a sa salfet awo 1/8 da silket awo 2/8 a motsa.

5. Sa turare rurare yanda akeso sannan a motsa su sosai.

6. Juya a cikin abinda ka tnada ya dan bushe sai kuma a yayyanka a kuma buga hatimi sannan a siryar dashi ko amfani da shi .

  Anan zamu diga aya cikin wannan topic na yadda ake hada sabulu, anan ya kamala, domin Karin bayani ana iya rubuta shi a comment section, kuma muna fatan za’a cigaba da kasancewa wannan wensite mai albarka domin samun post na ilmantarwa, fadakarwa dama sauransu, ana iya subscribe ta hanyar sa email don samun sabbin post na wannan website din shima akwai form na subscribe, mungode.

Leave a Reply

Back to top button