UNIVERSITY OF MANITOBA SCHOLARSHIP GRADUATE STUDENT ENTRANCE.


Hukumar matarantar University of Manitoba Canada, zata bada scholarship ga zakakuran dalibai ko kuma ace dalibai masu hazaka na shekarar 2021.


Wannan program yafi karfi ga daliban da zaus kara bunkasa karatunsu izuwa master’s degree a bangarori daban daban har guda 27 ( 27 Academic departments).

Domin karanta cikakken bayani, sharuda da ka’idoji da kuma yadda za’a cike wannan schoalrship sai a dannan wannan link: Apply Now

Post a Comment

Previous Post Next Post

Technology