YADDA ZAKA HANA KOWA YA YI ADD ƊINKA A KOWANE GROUP A WHATSAPP.

 

YADDA ZAKA HANA KOWA YA YI ADD ƊINKA A KOWANE GROUP A WHATSAPP.


by msz


Kamar yadda kuka sani, wasu ana saka su group ba tare da ra'ayinsu ba ko saninsu ba.

Tau yau zamu sanar daku hanya mai Sauƙi, da zaku hana kowa ya yi adding ɗinku a Group.


Ku bi waɗannan matakai👇🏻


1-Ku shiga Account2-Sai ku shiga Privacy


3-Zaku ga inda aka rubuta Groups sai ku shiga nan.


4-Zai kai ku inda aka rubuta👇🏻

Who can add me to Group

.Everyone

.My Contacts

.My Contacts except

Sai ka zaɓi na Ukun, sai ka yi mark gaba daya.


Sai ka sa Done daga nan shikenan.


Duk wanda zai adding sai an turoma invitation kamar haka👇🏻

Invitation to Join my Group.


Idan ka ga dama sai ka yi Join ko ka ƙyaleshi.

Shikenan.
Post a Comment

Previous Post Next Post