Header Ads Widget

ANYI Kira Ga Elon Musk Da Ya Kara Sayen Bitcoin A Yanzu Domin Dai Ballalai Ya Sake Ganin Sa Kasa Da Haka Ba... $20000 Ba...

 


Anyi kira ga ELON MUSK da ya sake siyen BTC a yanzu domin dai ba lallai ya sake ganin sa a kasa da $20k ba.


A farkon watan July ne dai Elon ya dauki asarar 800 million dollar inda ya bada umarnin siyar da BTC din su akan $24k USD.


Jim kadan bayan siyarwar ne kuma Elon yace yana da yakin zai dawo yayi Buyback akan $10k.


A yanzu dai ana TRADING din BTC a $21334 USD bayan da ya karkare wanacan makon a 25k. 


BTC TRADING CHART 


Fargaba da yawan siyarwar da akewa BTC da ETH na cigaba da kawo koma baya inda mafi yawan ALTCOINS ke cigaba DA KARYEWA.


Wannan duka na biyo bayan karin interest a Amurka da KUMA yadda TAKUNKUMIN da aka sanyawa kamfanin TORNADO cash ke cigaba da kawo TARNAKI ga manya da kana Nan MINING POOLS na Ethereum inda ko a jiya daya daga cikin su ta bayyana cewar ta dakatar da validating din duk wani TRANSACTION BLOCK mai ALAKA da Torn din.


Tun daga farkon wannana shekara dai kawo yanzu ana ta samun tsaiko da koma baya iri-iri kama daga karin interest rate, TAKUNKUMIN China da kasashen TURAI, RUSHEWAR

LUNA/UST, Rugujewar Crypto lending PLATFROMS irin su CELCIOUS, Vagoyer, 3AC da sauran su 


Post by | Gonar Bitcoin And msz hausa. 


1 Comments

  1. To address the housing issue all over the world, corporations have been using this expertise to print emergency shelters and 3D printed properties. With this expertise, corporations and cities can build a neighborhood in a a lot shorter period of time and for a price cheaper than traditional home building methods. Each home inside the neighborhood can then be purchased at a extra reasonably priced value. One of the coolest 3D printing concepts is for musicians or the informal guitar participant is to 3D print your own guitar precision machining at home. This project lets you 3D print a guitar with an excellent slick and unique design.

    ReplyDelete

Post a Comment

Previous Post Next Post