Header Ads Widget

Kamfanin Stable Coin na USDT ya rage yawan TAKARDUN basussukan da Yake...

 Kamfanin  Stable Coin na USDT ya rage yawan TAKARDUN basussukan da yake bi a matsayin daya daga cikin KUDIN da ya DOGARA dasu yake kuma kallo a matsayin RESERVE na STABLE COIN din sa dake nuna cewar duk guda daya yana dai- dai da DALA dayane.


A ka'idar abinda AKE bukata shine dole ne ya kasance kamfanin na USDT yana da DALAR Amurka wadda tayi dai-dai da yawan TOTAL supply na coins din nasu.


A cewar Tether suna da adadin wannan dalar sai dai daga cikin akwai wadanda a rubuce kawai suke cewar ana bin kamfani kaza-da-kaza bashi to idan an HADA da sune duka zai kama USD din tasu tayi dai-dai da Supply na USDT.


To amma bayan fuskantar kakkausan suka da barazana daga hukumomi kudi na DUNIYA.

Dole kamfanin na Tether ya fara maye GURBIN wadancan Takar du da ainihin zunzurutun kudi. 


Post by msz 

Post a Comment

Previous Post Next Post