ME ZAI FARU BAYAN UPDATING NA CORE APP? ME ZAI FARU BAYAN UPDATING NA CORE APP?


Core ya shiga SYSTEM UPDATE na kwana daya.


Bayan kammalawa kowwa zaije Playstore yayi updating domin ganin sabuwar siffar da app din zai koma da SABBIN features.


Ana saran cewar shikan sa wallet din zai koma ya zama wani USE CASE ga core din. Domin dai Kamfanunuwan CRYPTO projects zaku koma suna amfani da PLATFORM din wajen kaddamar da RABON Airdrops nasu.


Kai mai amfani da core wallet a kyauta ne zaka dinga samun wannan Airdrop idan ka bibiyeshi kuma Allah yasa ka samu.Yayin da su kuma kamfanin dole sai sun biya kudi kafin a wallafa tallan Airdrop din nasu a wajen. 

Post a Comment

Previous Post Next Post

Technology