YANDA ZAKA HANA A SAKA KA ACIKIN WHATSAPP GROUP

 

YANDA ZAKA HANA A SAKA KA LAMBARKA ACIKIN WHATSAPP GROUP


Kamar yanda kuka gani a title na Wannan darasin zanyi mana bayani akan yanda zaka hana kowa ya saka ka acikin wani group a WhatsApp.

WhatsApp Application ne da yake taimakawa mutane sosai wajen kasuwancinsu,sada zumunci, aika sakoto amma yanzu wasu mutanen suna yin amfani dashi wajen abubuwan da basu dace ba ana iya bude group kaga saka aciki kuma ana tura abubuwan banza kaikuma idan ka fita zaka ga ankara saka ka aciki.

Abinda zakayi shine zaka shiga cikin whatsApp ɗin ka duba sama zaka ga wasu layi guda uku kamar haka


Sai danna waɗannan layikan guda uku kana danna su zasu buɗe suma 

Sai danna akan setting zaka ga na zagaye shi da kar alama zai buɗe ne kamar yanda kagani haka 


Sai ka shiga cikin


To daga nan kuma sai ka zabi duk wanda kake so ya iya saka lambarka acikin wani group sai bar lambarsa a wurin idan kuma baka bukatar hakan sai ka shiga ya koma maka kamar yanda kake gani a wannan hotonPost a Comment

Previous Post Next Post

Technology