Ram Charan Zai Fito Amatsayin Mutum Biyu Cikin Shirin RC15?

 


Ram Charan Zai Fito Amatsayin Mutum Biyu Cikin Shirin RC15?


Wannan gawurtaccen shirin na jarumin da akeyiwa Inkiya da Mega Power Star Ram Charan kuma shirin da yake da wani buri na musamman tare da wani Kyakykyaawan saƙo da yake sOn Isarwa ga director Shankar kwanakin baya aka Qaddamar da shirin Ayankin Hyderabad.


 Inda katafaren producer maisina Dil Raju shine zai banKO wagga katafaren project sai jaruma Kiara Advani da Itace zata fito Amatsayin macen da zata fito wannan shirin

Kamar yadda sabon rahoto yazo cewar, tuni za'a ɗauki haramar gudanar da aikin wannan shirin tun acikin sati na biyu acikin watan October. 

Munji cewar akwai wasu abubuwa na daban kuma na musamman masu jan hankali da suke matsayin key action sequences da za'a fara kaptawar dasu.. sai dai labarin yana bayyana cewar jarumi Charan zamu hangesa amatsayin mutum guda biyu acikin wannan shirin, inda aka bayyana zai fito matsayin Uba da kuma Ɗa duk dai acikin wannan shirin film. Akwai jita_jitar da take yawo akan cewar director yana da wani planning akan yanayin yadda kamaninsu da sigOginsu zasu kasance acikin wannan Kapcen

Sai Daga Ɗayan Ɓangaren Kuma Jaruma Kiara Advani Sata Afka Cikin Aikin Shirin Gadan_Gadan acikin Satin FaarkO Na Watan November. Rahoton Ya Bayyana Cewar Itama zata zO da saLO da ƙwarewa ta musamman Acikin Wannan Gawurtaccen Shirin

Wannan zai zama karo na biyu na haɗuwa tsakanin Ram Charan da Kiara bayan shirinsu da sukayi acikin shekarar 2019 cikin Kapcen shirin Vinaya Vidheya Rama. Kamar yadda majiyar ta bayyana cewa Kiara tana da rawa mai muhimmanci da zata taka acikin wannan gagarumin shirin Kapcen, inda muke saka ran zuwan wasu muhimman bayanai dangane da wannan shirin kwanan nan. Thaman shine mahaɗin kiɗan wagga kapcen

Post a Comment

Previous Post Next Post

Technology