KAJI RABO: mawaki a kasar koriya Pop Brand ya karbi Addinin Musulunci.


 KAJI RABO: mawaki a kasar koriya Pop Brand ya karbi Addinin Musulunci, ya zabi a Sanya masa suna ( Daud Kim) Mawaki Daud Kim ya gabatar da aikin Ummararsa ta farko a Rayuwarsa, 


Haka zalika Ya bayyana cewa, Lokaci guda Allah ya nuna mun cewa Addinin musulunci shine tafarkin tsira, Allah ya Tabbatar da shi da mu a cikin Addinin musulunci, Allah Ya karawa Annabi mabiya, ❤🤲❤ 


Post a Comment

Previous Post Next Post

Technology