Maraba da zuwa wannan Shafin namu, muna baku hakuri akan shirin nan na LABARINA yau dai gashi yazo muku ku kalla.
Saira Movies yasaki Series Film din nan nasa mai suna “Labarina” yayi kyau sosai yazo da salo mai ban sha’awa kubiyo domin ganin yadda zata kaya Mungode.
Kalli Bidiyon Anan: VIDEO
Watch Now
Ci gaba da Kallo wanan shirin naku mai farin jini wato "LABARINA " a yau dinan daga inda aka tsaya.
< dir>