Shahararen Mawaki Hamisu Breaker ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “MAFARKI NA” natabbata wannan waka zata nishadantar da ma’abota jin wakokin soyayya na hausa film.
Zaka iya sauraran wannan ko kuma kadanna Hamisu Breaker – MAFARKI NA Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki.
Shahararren mawakin Arewa Hamisu Breaker wacce ya fara saki a wannan shekarar ta 2023.
Directed by Mauriz
Starring by Zahra Aliyu
Ko yaushe mafarkina.
Ayi saurare lpy.
WATCH NOW