Yadda Kwankwaso Ya Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen A Jihar Bauchi.


 Kwankwaso Ya Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen A Jihar Bauchi.

Ɗan Takarar Shugaban ƙasa na jam'iyyar NNPP Sen Rabi'u Musa Kwankwaso ya kaddamar da yaƙin neman zaɓensa a Ranar Alhamis 12 January 2023. A Shiyyar arewa maso gabas Jihar Bauchi.


Dubban al'umma ne suka taru domin nuna amincewar su akan Ɗan Takarar Shugaban ƙasar.

Play now 


Kwankwaso a jawabin da yayi a filin Kwallon kafa na Sir Abubakar Tafawa Balewa Ya bayyana cewa Jam'iyyar NNPP zata lashe zaben Shugaban ƙasa da Mafi rinjayen kujeru da suke faɗin Najeriya.


Ɗan Takarar Gwamnan jihar Bauchi a jam'iyyar NNPP Sen Haliru Dauda Jika ya bayyana wa mahalarta taron cewa jihar Bauchi zata zama jihar ta farko a Najeriya da zata kawo dubban kuri'u a jam'iyyar a zaɓen 2023.


© KBC Hausa News

Post a Comment

Previous Post Next Post

Technology