Labarai

Hukumar Kidaya ta kasa {NPC} Ta fara fitar da jerin sunayen Wanda suka Cike Aikin Kidayar Shekarar 2023

Sponsored Links

  


The National Census Commission {NPC} has released the list of those who completed the 2023 Census

  Hukumar Kidaya ta kasa {NPC} Ta fara fitar da jerin sunayen wadanda aka dauka Aikin Kidayar Shekarar 2023 Idan ka cike duba jihar ka domin duba sunanka yanzu.

Yanzu haka hukumar kidaya ta kasa ta fitar da jerin sunayen wadanda suka nemi aikin kidaya ta Shekarar 2023 za’a fara gudanar da aikin, da fara tantance wadanda suka cancanta kamar yadda aka tsara a kasa.

Ranar farawa: Disamba 28th, 2022, zuwa Janairu 2nd, 2023.

Kwanan horo na zahiri: Janairu 3rd, 2023 zuwa Janairu 10th, 2023.

Wadanda suka nemi  su danna sunan jihar su don saukewa da sake duba jerin sunayen NPC na pdf. 

Haka kuma, wadanda ke sauran jihohin da har yanzu ba a fitar da jiharsu ba, su kasance tare da mu dominsamun bayanai.

Kuna iya duba sunan jiharku a kasa domin duba sunayenku wadanda basuga na jiharsu ba subiyomu bashi suna iya shiga group dinmu na whatsapp domin samun akoda wana lokaci.

ABIA STATE

ADAMAWA STATE

AKWA IBOM STATE

ANAMBRA STATE

BAUCHI STATE

BAYELSA STATE

BENUE STATE

BORNO STATE

CROSS RIVER STATE

DELTA STATE

EBONYI STATE

EDO STATE

EKITI STATE

ENUGU STATE

FCT ABUJA

IMO STATE

GOMBE STATE

JIGAWA STATE

KADUNA STATE

KANO STATE

KATSINA STATE

KEBBI STATE

KOGI STATE

KWARA STATE

LAGOS STATE

NASARAWA STATE

NIGER STATE

OGUN STATE

ONDO STATE

OSUN STATE

OYO STATE

PLATEAU STATE

RIVERS STATE

SOKOTO STATE

TARABA STATE

YOBE STATE

ZAMFARA STATE

Ku kasance tare damu.

Post by bz 24/7

Leave a Reply

Back to top button