fasaha

{KO KASAN ABUBUWA NAWA AKE DA BUKATA WAJEN BUDE ACCOUNT NA BANKI }…

Sponsored Links


 [ KO KASAN YADDA ZAKA BUDE ACCOUNT NA BANKI CIKIN SAUKI ]


 Barka da zuwa wanan shafin namu mai albaraka .


Yau ma haka mun zoku da wani saban topic Wanda da mutane sun Riga da sun San shi wasu kuma basu San shi ba.


   {KO KASAN ABUBUWA NAWA AKE DA BUKATA WAJEN BUDE ACCOUNT NA BANKI }

              ABUBUWAN SUNE KASHI      

                             NA FARKO                 


1- National ID card 

2- Voters card

3- Driver Kisses

4- Passport transport

5- Other – Dasaurasu


wanan dole sai da daya faga cikin su.

  

    KASHI NA BIYU          

1- NEPA Bill:- Wanda bai wacce wata uku da biya ba. 


        KASHI NA NA UKU


1-Sai kayi (BVN) kana da zabi biyu in kaga dama kayi a BANKI ka ko kuma kaje amitarciyar Cafe kayi.


     KASHI NA HUDU 


1- HOTUNA KA/KI.  Passport picture.


shi kenan anan zamu diga aya sai ko taremu a wasu shirye -shirye na mu su zuwa.


Daga naku

musa s zage


Ga mai Neman Karin bayani ko shawara  sai ya tuntubemu kamar haka:- 

09123766036

     

                                   

Leave a Reply

Back to top button