Kwamitin duban wata Na Kasar Saudia ya sanar da cewa ba a ga watan azumin Ramadan na shekarar 2023 a Faɗin Sasan Kasar...
Daga nan ne kwamitin Ya fitar sannarwa ya ce :
Daga nan kuma za a fara #Ramadan a daren Laraba, ranar farko ta azumi ranar Alhamis, in sha Allahu.
Tags:
Ramadan Kareem