Hausa NovelsSakayyah Book 2 Complete

Sakayyah Book 2 Page 20

Sponsored Links

 

*GARKUWAR MARUBUTA**SAKAYYAH book 2… Page 20*

Related Articles

 

       Na

*Aysha Aliyu Garkuwa

 

Alamomin infection sune kamar haka. Rashin sha’awa. Ƙaiƙayin
gaba Kiji idan ya fara miki ƙaiƙayi kamar zakiyi hauka. Warin ko ƙarnin wurin.
Fitar farin Ruwa mai fatsi-fatsi. Ƙurajen su ɗan fetso ƙananan ko ƴan manya,
melewar fatar wurin, Tusan gaba. Bushewar gaba, Rashin ni’ima. Buɗewar gaba,
domin har budurwa infection na iya buɗata. Ciwon mara ko ciki mai tsanani yayi
al’ada, rashin haihuwa, domin har baƙin mahaifa take toshewa. Ko kirinƙajin
wani abu na miki yawo ƙasan mara, ko jin zafi yayin yin fitsari, da kuma
saduwa, da dai sauran abubudann ban
lissafa. Sune manyan alamomin infection.

Shin kin kuwa san illar da infection keyi miki, amman
kinajin ɗaya daga cikin alamominta kinyi bulum buƙui da ita a jikinki. To bari
kiji illolin infection wato cutar sanyi.

Rashin haihuwa, ƙyara da hantara a wurin miji domin muddin
kina tare da ita baki da wata daraja a idanu nai, sabida ƙyamas kike ba damshi
bare wata ni’ima mai Taste, Kinga kenan shinfida ta lalace, in kuwa shinfiɗa ta
lalace dole kiga sauyin fuska, domin su maza dole sunason wurin da kwatanta
Zaki kasance baki da wani daɗi da ɗumin da mai gida ke buƙata. Kinga duk
tsabtarki da kyanki da iya girkinki shinfidarki ta zama lami. Kiyiwa Allah ki
nemawa kanki lafiya ki samawa mijinki da ke kanki nitsuwa.

KADA KUJI IYA WANNAN DOMIN AKWAI MUGUN INFECTION WANDA BAYA
BAYYANA KANSA. Wanda kawai sai dai kijiki, kamar kwalta kin bushe ƙyamas ya
dauke miki dukkan sinadaran ni’imomin ki, da sha’awarki, duk kayan matan da
zakisha a wofi zadai kiji ƴan uwa da abokan arziƙi da ƙawayenki na yaba miki
magunguna GARKUWAR MA’AURATA, amman ke in kinsha jiya I yau,  duk nacin oga da yi miki wasannin bazaki ji
sha’awa ba, toh wlh muguwar infection ce, wacce bata bayyana kanta har sai ta
gama yi miki rugu-rugu. Ta lalata miki zaman aure. Lokacin da zata bayyana sai
kiji Doctor’s suna kira miki, ovarian cyst, ko kuma fibrod duk a cikin chronic
infection ne yar uwa.

INFECTION set ɗinmu na kowa da kowane Mata, Maza, Bazawara,
Budurwa, Maijego, Yara, Ke yar uwa Wlh har maiciki zatasha, bashi da matsalar
komai na Gargajiya ne mai rakake INFECTION ya fito miki dashi, wlh duk nacin
infection koda na cikin mahaifane bi’izinillahi ta’ala zaki rabu dashi, cutar
infection cutace mai masifar naci, so yar uwa kana dole ki nace masa da maganin
set ɗin na 10k ne kuma maganin kala biyarne nasha da kala uku na tsarki ɗaya na
shafawa ɗaya. Yar uwa idan har kin saya to kiyi ƙoƙarin kisha da mijinki, in
akwai abokiyar zama, kisa miji ya saya mata, domin ko kin rabu da shin dai ita
tana dashi tofa kin kashe macijine baki cire kaiba, ma’ana zai sake dawo miki,
idan kuna da yara suma a saya musu, domin tsoron kada ya riƙa a jikinsu
musamman ya’ya mata ya buɗa miki ƴa tun tana ƙaramarta, ki aurar da ita miji na
muku kallon lalatattun iyaye da baku iya bada tarbiyaba. Saboda yamayin garin
yasa ina raba rabin set ɗin in sa miki komai rabi-rabi 5k amman set ɗin 10k ne.
Idan kin san a shirye kike ga account number na nan 0005388578 Jaiz bank AISHA
ALIYU GARKUWA, ki turo kuɗinki kafin kiyi min mgn ta WHATSAPP NUMBER’N na
09097853276 sai ki turo min shaidar biyanki, domin akwaishi Available ko yau
kika tura kuɗinki, gobe kayanki zai taho, ina bada sari ko sayan ɗaɗɗaya.
Farashin Sari da sauƙi daga kan mutum 3 ko 6 ko 12. Kai ko na mutum 24 kikeso
in Sha Allah zaki samu. Please dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada
kimin mgn ki bari sai kin shirya. Taku ce dai GARKUWAR MA’AURATA.

 

 

*Littafin Sakayya dai na kuɗi ne 1k ne kacal 0661110170
gtbank Aisha Aliyu Garkuwa, ki biya sai ki Turi min evidence of permit
09097853276 sai in tura miki littafin ki karanta abinki cikin aminci ba haƙin
wani bisa kanki baki karanta na sata kuma na Allah ya isa ne*

 

 

Yana lumshe idanunsa sharrr wasu hawaye Masu masifar sanyi suka
zubo bisa fuskarsa.

  Khausar kuwa
ahankali ta cigaba da kallonsa cikin mamaki ganin hawaye kwance asaman fuskarsa
yayinda itama gaba ɗaya hukunta tsuma yake yi saboda jin ya manna bayan
hannunta bisa sakenta da yake masifar mata kyau, haka nan ta tsinci kanta da
shafa bayan hannun nata kan saken sai wani amintaccen numfashi ta farar jin
wani irin sulɓu da tashin da sajen keda shi.

 Ya Salam shine abinda
Modibbo ya iya faɗi can ƙasan maƙoshinsa. Ahankali ya sanya hannunsa akan table
ɗin kana ya kifa kansa saboda wani irin fitinenne yanayi da yake firo kishi,
still hannunsa na riƙe da nata wani irin yanayi yakeji da bazai taɓa iya
jumrewa ba shi kansa ya rasa shin Khausar wacce irince da muddin yayi tozali da
ita nitsuwara ke gushewa duk yadda zaiyi sai ya gaza sarrafa kanshi da
tunaninshi.

 

Sun daɗe ahaka batare da wani yayi magana ba ko kuma ya
janye hannunsa daga cikin na ɗan uwansa.

Ji yake bazai taɓa jurewa ba, muddin zaici gaba da ganinta
ko ta wulga gabansa yasan bazai iya kama kanshi tabbas zaiyi abinda yakeji
baison nuna ƙulafacinsa.

 

Khausar ce ta fara jin alamar ana haurowa kuma bisa duk kan
alamu  Asma’u ce dan taji muryarta kamar
waya takeyi da Bashir.

 

Mutsu-mutsun ta fara tare da ƙoƙarin ƙwace hannunta kansa ya
ɗago ya kalleta da rikitattun idanunsa.

 nan taga idanunsa sun
sake kaɗawa sunyi masifar Jaa kana ga alamun sun sake cika taf da hawaye sai
dai hawayen basu zubo ba sai sheƙi suke suna bada kalan hazo-hazo yayin da
jikinsa ke cigaba da tsuma.

Ƙoƙarin janye hannunta ta cigaba dayi, a kasalance ya ɗago
kansa ya kalleta, sai kuma ya tsuke fuska tare da ɗan hararanta yace.

“Sakeni mana”.

Cikin ɗan karen kasalan daya zuba mata tace.

“Ai banice ke riƙa da kaiba, kane kake riƙe dani fa”.

A fakaice yace

“A zahiri ba”.

Sai kuma ya zare hannunshi sabida shima yaji alamun ana
haurowa kan steps ɗin.

Ahankali yaja dogon numfashi mai ƙarfi kana ya miƙe tsaye
tare da juya bayansa ya buɗe Labulen jikin dining ɗin ya tsirawa harabar Side
din nasu ido wanda yake ɗauke da wani Kekkyawan gate golding sai farafajiyar da
zata iya ɗaukan motoci bakwai sai kuma can ƙasa da ya hongu alamun BQ ne daga
bakin gate kuma babban ɗakine da bayi a ciki da alamun Hadiman yankinsa ne.

Asma’u ce ta shigo ganinsa tsaye yasa tace.

“La Yah Moddibo kashigo?”.

Batare daya juya ya kalleta ba ya gyaɗa kai tare da cewa.

“Eh na shigone inga ya yanayin jikin ki dan jiya suma
kikayi”.

Ajiyar zuciya ta sauƙe kana tace.

“Jikina da sauƙi Yah Moddibo.

Amma ni dai har yanzu gani nake Yah Jameel nane, duk da  kowa ya yarda cewa ba Yah Jameel bane. Ni na
kasa yarda”.

Kai ya girgiza still batare daya juya ba yace.

“Ba *J* bane Asma’u ba kiji na faɗa miki ba Jameel bane ina
har rantse miki nayi”.

Kai ta gyaɗa kana ta fesar da numfashi bawai dan ta yarda ba
sai dan batason yi masa musu yasa tayi ƙasa da kanta tare da faɗin.

“Toh shikenan Yah Moddibo”.

Still Idanunsa na farfajiyar gidan yace.

“Ina Innayi?”.

 

Ahankali tace.

“Suna can tukunna nima an turo nine inzo in faɗawa Khausar
ta shirya masu zuwa yi mata lalle zasu zo su fara yi mata shiyasa nazo”

Ta ƙarashe maganar tana kallon Khausar dake ta faman lumshe
idanu

Kai ya gyaɗa tare da cewa.

“Ok”.

Daga nan ya juya yabi ta bayan Asma’u batare da ya yarda sun
haɗa ido ba ya fita.

Asma’u kuwa idanunta akan Khausar tace.

“Khausar wai ki shirya masu zuwa yi miki lalle zasu zo inji
Lalla Khadijah”.

Ta ida maganar tana kallon Khausar sai kuma ta juya Idanunta
tsakiyar Falon ganin tuni Moddibo ya fita yasa.

Ta gyaɗa kai tana lumshe idanunta tace.

“Toh shikenan sai sunzo”.

Murmushi Asma’u tayi kana tace.

“Iyeee lalle Yah Moddibo har an fara biyo hanya kenan?”.

Hararanta Khausar tayi tare da cewa.

“Ban gane ya fara biyo hanya ba”.

 

    Dariya Asma’u ta
sanya kana tace.

“A gani nayi ya fara zirya shiyasa.

Acan Falo naji Lalla Khadijah na cewa ayi agyaraki ayi miki
lalle da turaraki, da sauransu dan gobe za’a kai ki Side ɗinki inda zaku zauna
aima gwara ayi akai ki tunda ya fara zirya”.

Hararanta Khausar tayi tare da faɗin.

“Wani irin ya fara zirya kefa Asma’u baki da mutunci.

Yanzu ina kina ji ce miki yayi yazo ya duba ki ne da jiki ni
tunda yazo ko magana ya min ne ma?”.

 

Dariya Asma’u ta sanya ganin duk maganar da take jikinta ba
kuzari sai wani irin fitinennen miƙa da takeyi da sauƙe ajiyan zuciya, cikin
dariyar tace.

“Toh waya sani abu a duhu wannan ba tsakanin ku ba, ni
ƙanwar miji ƙawar amarya me nawa aciki”.

Fitowa Hajja Nana tayi daga bedroom kasancwar tana jin duk
abinda Asma’u ke faɗa tana hararan Khausar tace.

“Faɗa mata dai Asma’u Munafuka ai Ni yau naga abinda yafi
ƙarfin idanuna ashe-ashe yanzu ko ba muga ruwan sama ba kada muyi mamakin
abinda bai kawo saba fitsaran da ake zubawa ne”.

Dariya Asma’u ta sheƙe dashi ganin Hajja Nana tsakaninta da
Allah take maganar sassauta dariyata tayi tare da cewa.

“Hajja Nana me sukayi?”.

Zare idanu Hajja Nana tayi tare da kallon dining ɗin kamar
dai har zuwa lokaci ganin su take kana tace.

“Menene ma basuyi ba Asma’u, yaro idanu asoye wannan ɗa
yaban mamaki”.

Sosai Asma’u ke dariya kana tace.

“Yo Hajja Nana bake kike cewa ba zaki koma ba sai kin
tabbatar yana sonta ko baya sonta ba”.

Haɓa Hajja Nana ta riƙe da alama har yanzu mamakin bai bar
ranta ba tace.

“Eh lallai kam naga alama zai nuna min ƙashin tijara kenan”.

Kallon Khausar data zubawa dining ido Asma’u tayi kana ta
maida idanunta kan Hajja Nana tare da cewa.

“Kai Hajja Nana kar kiyiwa Yah Moddibon mu sharri mutum ne
mai kunya”.

Kai Hajja Nana ta gyaɗa kana tace.

“Ai kam dai ni naga kunya, ganin idona.

 Ni nasan yana da
kunya naga kuwa Kunya ganin Idona har gudu yake a idanunsa”.

Ta ida maganar tare da jan tsaki ta juya kana tace.

“Shegun Yara”.

Shiru Khausar tayi tare da bin Hajja Nana data shige bedroom
da ido.

 

Asma’u kuwa har takai bakin kofa ta juya ta kalli Khausar
tare da faɗin.

“Yawwa Ummi tace In faɗa miki ki ɗauki wannan sauran damun
da aka miki ki ɗauka ki shanye”.

Langwaɓar da kai Khausar tayi cikin sanyi murya tace.

“Wallahi nikam na gaji da ɗure-ɗuren nan shiyasa bana iya
kocin abinci aɗura ma wannan aɗura ma wancan”.

Murmushi Asma’u tayi tare da faɗin.

“Idan baza kisha ba Ni kibani in sha dan Ni gyarane tun daga
yanzu sai In fara yiwa wanda zan Aura ba ruwana”.

 

Zama Khausar ta gyara kana tace.

“Kinji jiki wallahi, kema idan naki yazo ana ƙaƙaba miki
bazaki shaba”.

Ware idanu Asma’u tayi tare da faɗin.

“Wallahi sha zanyi Ni kuma irinki ne? Kin san dama ni inaso
abun zaƙi-zaki ke kuma kin fison abu mai ɗan yaji-yaji, sai ki zauna kiyi ta
noƙe-noƙe baza ki shaba”.

Tana gama maganar ta juya ta tafi.

 

Bayan tafiyar Asma’u da minti talatin masu yiwa Khausar
Lalle suka zo.

Cike da ƙwarewa da sanin aikinsu suka fara Cancaɗa mata jan
lalle cikin tafin hannu da baya kana suka yi mata manyan flowes abinka da faran
fata atake tayi wani masifar kyau.

Kana sukayi mata atafin ƙafa zuwa sama wani irin kyau na ban
mamaki yayi tun kafin a wanke ita kanta Khausar kallon lallen take tamkar wata
sarauniya.

Ɗaya daga cikinsu ta dawo bayanta cikin harshen Larabci
tace.

“Kiyi haƙuri zamuyi abayanki”.

Ɗan ware idanu Khausar tayi kasancewar tana jin larabci
tace.

“Harda baya kuma?”.

Kai mai Lallen ta gyaɗa mata tare da faɗin.

“Eh harda baya ma”.

Ta faɗa tare da zuge zip ɗin rigar ta fara zana mata wani
irin zanen ɗawisu mai masifar kyau da ƙawa kana ta dawo ta gaba asaman ƙirjinta
ta zana mata wani siririn star kamar Tatu nan kyawunta ya sake fitowa ta zamo
tamkar sarauniyar kyau…

Sai gab Maghriba su Innayi suka dawo dai-dai lokacin da masu
lallen ke shirin fita kallon Innayi tayi tare da cewa.

“Idan lallen ya bushe baku zaku wanke mata ba ku bari zamu
zo mu haɗa mata ruwan wankewan”.

Kai Innayi ta gyaɗa kana suka shige.

Bayan sallar Maghriba suna dawo suka wanke mata lallen…

 

Acan Abuja Birnin tarayya kuwa Amina ce zaune a tangamemen
Falon ta yayin da Uncle Naseer ke gefenta ba suyi sallar Maghriba ba kuma basu
shiryawa tashi yiba.

Ahankali ya shafo fuskarta tare da cewa.

“Nayi missing naki”.

Hannunsa dake shafa fuskar tasa ta riƙe tare da faɗin.

“Nima nayi missing ɗin ka Uncle Naseer yau fa tun safe daka
fita baka dawo ba”.

Yana binta da wani shu’umin kallo yace”.

“Na ɗan yi tafiya ne Shiyasa”.

Ashagwaɓe ta marairaice fuska tare da faɗin.

“Uncle Naseer ina kaje?”.

Fuskanta ya tallafo kana ya motsa laɓɓansa kusa da kunnenta
yace.

“Wajen abokaina naje”.

Kafin tace wani abu ya janyota jikin tare da kissing ɗin
wuyanta yana shinshina sassan jikinta kafin ahankali ya zuge mata zip ɗin rigar
ta tare da kama Breast ɗin ta yana sarrafata cikin ƙwarewa tashiga mayar masa
da martani ƙasa ya zamo daita kana cikin zafi-zafi suke romance juna har suka
biyawa junansu buƙata anan falon yana gama ya tashi ya shiga dakin da tunda
suka zo bai barta ta shiga ba ko fita zaiyi saiya rufe wanda kuma lokuta da
dama tana jin huci daga cikin ɗakin amman koda ta gaya kishi bai kulataba, da
wannan tunanin  itama ta miƙewa ta nufi ɗakinta…

 


*Morocco*

Bayan an idar da sallar Maghriba matan da sukayi mata
lallene suka shigo suka haɗa mata ruwan da zatayi wanka ruwane me masifar kyau
da ƙamshi koda tayi wankan ta fito wani irin sheƙi da ƙamshi take bazawa lallen
ya kwanta akan farin fatar ta da yayi smooth ta dawo kamar wata tarwaɗa fatan
ta sai haske da ƙyallin Amarci yake.

Already tayi alwala kafin ta fito zama tayi awani kujera
suka fara turara mata jikinta da turare bayan sun gama suka fara turara mata
gashinta da wasu masu daɗin ƙamshi nan da nan gashin ya dauki sheƙi da haske..

Kai tsaye ta nufi bedroom ta gabatar da sallar Maghriba kana
tana zaune har aka kira Isha’i ta idar Misalin ƙarfe goma Ummi ta kalli Khausar
hannunta riƙe da Damun data dama kana tace.

“Gashi ki karɓa kisha”.

Ahankali Khausar ta ɗaga idanunta ta kalleta cikin yanayin
kasala da baƙon lamarin dake ratsa jikinta ta fesar da numfashi tare da cewa.

“Ummi wallahi cikina ya ƙoshi bazan iya shaba”.

Ummi na kallonta tace.

“Bana son haka Khausar kar kiyi min musu tun bayan la’asar
nace Asma’u ta faɗa miki kisha.

Ni nayi tsammanin kinsha ashe baki sha ba”.

Karɓa tayi cikin kasala da sanyi ta motsa laɓɓanta tare da
cewa.

“Wallahi Ummi baki daya shi yake cika min cikina shiyasa ko
abinci bana iya ci aɗuramin wannan aɗuramin wancan abarni haka mana In huta”.

Harara Aunty Hajara ta watsa mata cikin ɗaure fuska tace.

“Zaki karɓa kisha ko kuma saina ɓata miki rai”.

Cike da tsoronta ta karɓa tasha kamar zatayi kuka…

 

Hajja Nana dake kallonsu tace.

“Hmmm Allah ya kawo saukin wato wai yanzu duniya ta kai
duniyar da har ɗuwawu yana da kwallinsa wai in zaku Aurar da ƴaƴa kuyi ta musu
shungullah da hidima”.

Murmushi Innayi tayi tare da faɗin.

“Toh ai tun zamanin mu da ɗin ma ana gyara kam sai dai inke
bakiyi gyara ba amma tun da kam ana gyara”.

Wani kallo Hajja Nana ta watsa mata tana gyara zama tace.

“Kyanuna min gyara kema Baiwa kikace kinsan gyara bare mu
matan Sarakuna”.

Dariya Innayi tare da shewa ta tafa hannu kana tace.

“Da ne nake baiwa yanzu kin manta agaban idonki aka ƴantani
ai yanzu dai-dai nake dake”.

 

Zare idanu Hajja Nana tayi tare da cewa.

“Za dai kiyi dai-dai dani amma bazaki taɓa dai-dai dani ba
ai wutsiyar raƙumi tayi nesa da ƙasa”.

Kallon Hajja Nana Khausar tayi kana tace.

“Kiyiwa Allah da Annabi Hajja Nana kada araba hali dake a
ƙasar da ba naki ba nan fa ba muhallin ki bane ba kuma cikin ƙannenki kikeba”.

Cikin sanin halin Hajja Nana Innayi ta kalli Khausar cike
daso tace.

“Yi shiru abunki barni da ita, ai in da sabo tuni na saba”.

 

Baki sake Hajja Nana ke kallon Khausar kafin ta harareta da
faɗin.

“Iyyeee kaji shegiyar Yarinya.

Toh naji ke kam muhallinki ne ai nan ɗin gidan Ubanki ne ko
da zakice ba muhalli na bane”.

Lumshe idanu Khausar tayi tare da tura bakinta kana tace.

“To ko ba gidan Ubana bane ai gidan mijinane kam”.

Tafa hannu Hajja Nana tayi tare da Salati ta sanar da
Ubangji kana tace.

“Eh ba shakka ba ƙarya wato ɗazun da yazo zugaki yayi ya
Fom-famkaki ya zizzira miki”.

Cikin lumshe ido Khausar tace.

“Me kuma zai zira min?,Ya ziramin kamar wata rijiya”.

Ummi da Aunty Rukayya da Hajja Umma kam dariya sukeyi dramer
Khausar da Hajja Nana baya ƙarewa.

Hajiya Bunayya kuwa Ayatsine ta kalli Khausar tare da jan
tsaki kana ta kawar da kai gefe…

 

 Asma’u kuwa ka faɗan
Khausar ta dafa tare da faɗin.

“Allah yaja da Zamanin Matar Sarki”.

Murmushi Khausar tayi tare da Fari da idanu kana tace.

“Aaa faɗawa tsohuwa dai taji”.

Cikin mamaki da sarewa da halin Khausar Hajja Nana tace.

“A lallai kin samu baki Munafuka, ai ɗazu kam kuka kika tayi
sai da na rarrasheki.

Amma yanzu saboda kinga kuna tare shiyasa kike min haka toh
zasu tafi kuma har nima tafiya zanyi na fasa zama, tunda kwaye min baya
zakiyi”.

Dariya Asma’u ta sanya tare da faɗin.

“A’a Hajja Nana baza ayi haka ba dan Allah kiyi haƙuri ki
zauna”.

 

Mutsike idanu Hajja Nana tayi tana hararan Khausar tace.

“Wallahi bazan zauna ba tafiya zanyi waɗannan fitsararrun ai
in mutum ya zauna babu abinda ba zasuyi agaban idanunsa ba”.

Jin abinda tace yasa Khausar langwaɓar da kai cikin sanyin
Murya tace.

“Don Allah dan Darajar Annabi Hajja Nana na mu zauna mana
kada ku tafi ku barni ni kadai”.

Sai kuma ta maida idanunta kan Ummi tare da cewa.

“Ayyah Ummi dan Allah za’a bar Asma’u anan ina?”.

Sai ta kuma juyawa ta kalli Hajiya Bunayya kana tace.

“Umma dan Allah ki barmin Addah Asiya”.

Cike da tsanarta Hajiya Bunayya tace.

“Eh dole abar miki su dole sai tunda su ba aure zasuje suyi
ba”.

Araunane ta girgiza kai tare da faɗin.

“Ayyah ba haka bane dan Allah Ummi ku bar min su”.

Kai Ummi ta girgiza kana tace.

“A’a Khausar kada muyi haka dake.

Kada ma mufara haka dake”.

Rau-rau tayi da idanunta yayin da ruwan hawaye suka cika
alamar gan take da fara kuma.

Ajiyar zuciya Ummi ta sauƙe tare da faɗin.

“Um-um ki kwantar da hankalin ki kada kiyi kuka ai Asma’u
kuna tare”.

Murmushi tayi Ummi kuwa miƙewa tayi ta nufi bedroom ɗin
ta…

 

 Agefen Moddibo kuwa
tun da ya koma sashen sa ya samu Ibraahim da Zakariyya suna zaune batare daya
kalli inda suke ba ya wuce bedroom ɗinsa ya kwanta akife kana ya runtse
idanunsa baki ɗaya ilahirin jikinsa rawa yake wani irin Masifeffen feeling yake
ji na fitar hankali.

Ji yake tamkar ya ɗaura hannunsa aka yaita zunduma ihu ko
zaiji sassaucin abinda yakeji.

Wani irin tsuma jikinsa keyi da dama da zai iya yin sex da
katifar koda zaiji sassaucin abinda yake ji juyi kawai yake akan katifar cikin
tsananin feeling dake addabar sa yayin da *A* ɗin sa ya miƙe tunda yake bai taɓa
jin azabebben feeling irin na yau ba baki daya na yau ya bambanta da duk na
sauran lokutan da yake ji.

 

Dr Jameel ne ya shi lokacin alwalan sallar Maghriba ganin
yanda yake murƙususu yace.

“Ya dai tun ɗazu nazo Ibraahim suka cemin kashiga ciki kana
kwance lafiya dai?”.

Shiru Moddibo yayi dan ya tabbatar idan yace zai buɗe baki
yayi magana kuka ne zai kufce nasa koda kuka bai kufce masa ba to Muryansa
bazai fita.

Sake matsawa jikin gadon Dr Jameel yayi kana yace.

“Lafiya kuwa? Na tafi na Barka ɗazu lafiya kalau kuma yanzu
tunda nazo kana kwance”.

Ya ƙara sa Maganar tare da taɓa wuyan zafi rau ya ratsa
hannunsa.

Cike da kulawa yace.

“Subhanallah baka da lafiya ne?”.

Araunane Moddibo ya kallesa kana ya girgiza kai tare da
cewa.

“Nima ban sani ba”.

Ya ƙare maganar cikin ruwar murya.

Da mamaki Dr Jameel yace.

“Kamar ya baka sani ba baza ka rasa sanin meke damunka ba
mana?”.

Shiru Moddibo yayi yana murƙususu.

Ganin yanayin da yake ciki sai ƙaruwa yake yasa Dr Jameel
cewa.

“Ko dai zamu tafi asibitine, kaga yanayin ka baki ɗaya jikin
ka rawa yake ga zufa da kake fitarwa duk da sanyin da ake”.

Still shiru Moddibo ya masa.

Dr Jameel kuwa hannu yasa tare da yaye blanket ɗin daya rufu
ware idanu yayi ganin yanda *A* ɗin sa ya miƙe kamar zai fasa wandon Jeans ɗin
ya fito.

 

Dariya Dr Jameel ya fashe dashi harda riƙe ciki kana yace.

“Ashe dai bani kaɗai bane mayen matan, kaiɗin ma gashinan ka
gaza haƙura, yanzu ka dubi yanayin da kake ciki to kai me matsalar ka tunda ga
mata an kawo maka zuwa anjima dai kuna tare”.

Hararansa Moddibo yayi kana yace.

“Kai fa ɗan Iska ne”.

Still Dr Jameel na dariya yace.

“Ƴan Iska dai zakace.

ai kai kam ma wa ɗan’nan shaiɗanun idanunka masu cike
da  shu’umaci sai ka casani, toh ni nama
isa inyi ko rabin abinda idonka ke nunawa ne ko amafarki ban isa in aikata
abinda zaka aikata ba dan wlh in ka ritsar ƴar mutane zata gane kurenta”.

Lumshe idanu Moddibo yayi tare da hararansa kana yace.

“Kamar yaya mene aikata? yanzu Jameel kai duk abinda kake
aikatawa kace ko rabin abinda zanyi baza ku aikata ba ko amafarki amman wlh ka
cuceni?”.

Kai Dr Jameel ya jinjina tare da cewa.

“Sosai ma kuwa”.

Cikin yanayin gajiya da maganar da kuma feeling dake addabar
sa ya miƙe dare da yin miƙa atake *A* ɗin sa ya kuma miƙewa duk da wandon Jeans
ne ajikinsa saida ya nuna.

Dariya Dr Jameel ya sheƙe dashi kana yace.

“Toh da ace baka da mata ne sai ince zan baka magani ko kuma
In maka allurai dan wlh in ace zaka rayu na wata ɗaya a haka Allah ne kaɗai
yasa adadin matan da zaka danne.

 to amma  Alhamdulillah ba wannan duk cikin biyun tunda
ga matarka nan shikenan nan magana ya ƙare”.

Hararansa Moddibo yayi yana ƙoƙarin dai-dai-ta nutsuwarsa.

Murmushi Dr Jameel yayi kana ya ɗage masa giransa tare da
cewa.

“Kamayi Sa’a ɗazun na biya sashen Didi naji tana cewa gobe
In Sha Allah za’a kai maka matarka sashenta dama already an gama gyarawa”.

Hararansa Moddibo yayi kana ya wuce ya shiga toilet bayan ya
fito suka tafi Sallah koda aka idar da Maghriba basu dawo ba sai da akayi
Isha’i.

   Haka ya kwana baiyi
bacci ba sai juyi yake saboda tsananin feeling da fitinar dake addabar sa baki
daya ya rasa samun nutsuwa da kwanciyar hankali da Zaran ya lumshe idanunsa zai
tuna moment ɗin da suka kasance a dining sai ya riƙa jin tafin hannunsa kamar
yana yawo acikin nata wani irin azabebben tsuma jikinsa keyi baki daya *A* ɗin
sa ya takura sa a duk sanda ya tuna yadda take shafa hannunta bisa sajenshi sai
yaji kamar zai zauce…

 

Acan ɓangaren Khausar kuwa kwance suke a bedroom su uku
Khausar, Asma’u sai Dije.

  Juye-juye Khausar
keyi tare da jan tsaki bini-bini zataja tsaki.

Ahankali Asma’u ta janyo wayarta tare da duba time taga
1:00am juyawa tayi ta kalli Khausar tare da faɗin.

“Khausar ya dai?,Lafiya kuwa naga tun ɗaxu sai tsaki kike ba
kiyi bacci ba?”.

Kai Khausar ta girgiza cikin sanyi murya tace.

“A’a bakomai”.

Ido Asma’u ta tsira mata tare da cewa.

“Ya zakice ba komai gashi tun ɗazu sai juye-juye kike”.

Lumshe idanu Khausar tayi kana tace.

“Da gaske bakomai kawai dai bacci be bai zo idona ba
shiyasa”.

Kallonta Asma’u ta kuma yi kana tace.

“Amma kuma dai lafiyar ki ƙalau kam?”.

Kai ta jinjina tare da sauƙe numfashi tace.

“Lafiya ta ƙalau mana Asma’u”.

Ahankali Asma’u ta furta.

“Toh me ya ha naki bacci?”.

Cikin wata irin kasala da yanayin dake tsikaranta tun daga
ƙwaƙwalwar kanta har zuwa tafin ƙafanta ta fesar da numfashi tare da faɗin.

“Hmmmm”.

Sai kuma ta jawo Pillow ta kwanta tare da lumshe idanunta
atake fuskar Moddibo ya bayyana acikin ƙwayar idanunta lokacin da yake zubar da
hawaye.

Kana ahankali ta shiga tuna moment da suka kasance jiya
awajen taro daya rungumeta.

Ahankali taja dogon numfashi jin har zuwa lokaci ji take
kamar ƙamshin na jikinta.

Runtse idanunta tayi da ƙarfi kana ta rungume Pillow da
ƙarfi kamar yanda ya matseta alokacin.

Sake juyawa Asma’u tayi ta kalleta sai kuma tayi murmushi
tare da cewa.

“Ko dai zan rakaki ɗakin Yah Moddibo ne?”.

Jin abinda Asma’u tace ne
yasa ta buɗe Idanunta tare da kallonta tace.

“Kamar ya kuma ko zaki rakani ɗakin Yah Moddibo? Kefa kika
ce Asma’u kin iya maganan banza? nifa na faɗa miki bana son irin maganar nan,
ke kuma yanzu so kike kinuna min gaba ɗaya yanzu kin zama ƴar iskane ma”.

Gira Asma’u ta ɗaga mata tare da cewa.

“Rufa min asiri kar ki tara mana jama’a nagane kin kasa
bacci sai juyi kike kina rungume-rungumen Pillow nasan meyene matsalarki”.

Hararanta Khausar tayi da idanunta dake lumshe kana tace.

“Toh Ni bani da wata matsala”.

Dariya Asma’u ta sanya tare da faɗin…

 

 

 

*Masu son Maganin infection da maganin mata, ku marmatso
wannan account no in ne naku ta ciki zaku turo kuɗin ku 0005388578 Jaiz bank
AISHA ALIYU GARKUWA, Sai ki turo shaidar biyanki ta WHATSAPP NUMBER’N na
09097853276. akwai sabbin kaya masu zafi suna nan bisa hanya, ki turo kuɗinki a
saki cikin lissafi. Kayanen mata masu zafi sadidan daga Chadi akwaisu Garukan
daka, gumbunan, Tsumummuka, cida Ciccibi Abodi cida kaza ci da jan nama kwanon
ƙasaitacciyar mace biyar sirri, furar mata, gumbar madara Gumbar kolli mai
ƙyallin al’khairi gumbar uku al’khairi, gumbar da ba’a baiwa mai kishiya,
gumbar riɗi, garin maɗi garin melɗamhi garin ilanwaddihi garin mallaka, tsumin
riɗi tsumin tsirtai tsumin kinfi budurwa, tsumin riɗi, tsumin ta baje Sabaya,
matsin maliƙi mai masifar matse mace matsin daɗi har maɗiga, mai ɗan kare kyau.
Kullacar sirri al’ajabu shu’umar Humra, da duk sauran kan ƙamshi. Haɗin amarya
budurwa ko bazawara haɗin mai jego ko uwar gida, akwaisu Available set ɗinmu
hawa hawane akwai manya akwai ƙananan, ƙanan daga 40k ne 35k 30k 25k 20k 15k
10k shine ƙarami haɗina na karshe sai kuma haɗin kwanon ƙasaitacciyar shi 7k ne
shine ƙarshen haɗina kenan… Manyan set ɗin kuma daga 50k 60k 70k 80k 90k 100k
ke zaki faɗi haɗin nawa kikeso anyi miki kana kimin bayanin yadda kikeso da
matsalarki ni kuwa nasan abinda zan haɗa miki, ina araha kam amman ina hana
bashi*

Leave a Reply

Back to top button